rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Ilimi Sokoto

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An dakatar da shirin ciyar da daliban firamare na gwamnatin Najeriya

media
Tsawon watanni kenan makarantu suka ji shiru babu tagomashin da su ke samu daga gwamnatin Najeriyar kan shirin na ciyar da yara a makarantun Firamare. UNHCR/K.Mahoney

A Najeriya daliban makarantun furamare da ke amfana da shirin ciyar da dalibai na gwamnatin tarayya sun koka akan yadda aka dakatar da basu abinci kuma babu dalili.Faruk Mohammad Yabo ya duba mana yanda abin ya ke a Sokoto ga kuma rahoton sa.


An dakatar da shirin ciyar da daliban firamare na gwamnatin Najeriya 27/11/2018 - Daga Faruk Yabo Saurare