rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Moussa Aksar kan bayanan da ke nuna tsaurin aikin Jarida a Jamhuriyar Nijar

Daga Azima Bashir Aminu

Jamhuriyar Nijar na daya daga cikin kasashen da ake da dimbin kafafen yada labarai masu zaman kansu, to sai dai ana bayyana aikin jarida da cewa yana da matukar wuya a kasar.

Moussa Aksar, mamallakin jaridar Evenement, daya daga cikin jaridun da ake bugawa a kasar, ya shahara sakamakon wallafa wasu bayanai da ke da matukar sarkakkiya, inda a shekarun baya ya taba kayar da tsohon shugaban Libya marigayi Mu’ammar Kaddafi a gaban kotu, kafin daga bisani ya wallafa wani labari dangane da cinikin jarirai wanda ya yi awon gaba da ‘yan siyasa da dama, tare da tilasta wa wasu yin hijira domin barin kasar. Na zatan da Moussa Aksar dangane da wadannan batutuwa, ga kuma zantawarmu.

Dr Sani Yahaya Janjuna kan barazanar tsaro a kasashen yammacin Afrika

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Bashir Ladan kan yunkurin jagoran 'yan adawa a Kamaru Maurice Kamto na tattaunawa da shugaba Paul Biya

Farfesa Aisha Abdul Ismaila ta Jami’ar Bayero kan matakin gwamnati na fara hukunta iyayen da basu sanya yara a Makaranta ba

Bawa Kaumi shugaban cibiyar al’adu ta hadin giwawar Faransa da Nijar kan makon raya harshen Faransanci

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna