rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Jos

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mahukuntan Jos sun jagoranci taron alhinin wadanda rikicin 2008 ya hallaka

media
Gwamnan jihar Pulato Simon Lalong. France24/@SimonLalong

Mahukunta daga ciki da wajen Plateau a tarayyar Najeriya sun jagoranci wani taron nuna alhinin da jimamin mutanen da suka rasa rayukansu a  mummunan rikicin shekarar 2008 wanda ya barke bayan zaben yankin karamar hukumar jos ta arewa tare da haddasa asarar dimbin rayuka baya ga tarin dunkiyar da ta salwanta.Wakilinmu Tasi'u Zakari da ya halarci wajen taron ya hada mana rahoto akai.

 


Mahukuntan Jos sun jagoranci taron alhinin wadanda rikicin 2008 ya hallaka 30/11/2018 - Daga Muhammad Tasiu Zakari Saurare