rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Boko Haram ta kona gonakin shinkafa a kauyen Zabarmari dake Maiduguri

media
Gonar shinkafa ta ci wuta REUTERS/farsnews.com

MAYAKAN Kungiyar boko haram sun kai wani kazamin hari kan gonakin noman shinkafa a Zabarmari dake wajen birnin Maiduguri, inda suka kona sama da eka 250.