rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Amurka ta kara yawan sansanonin sojinta a nahiyar Afrika

media
Wasu sojin Amurka tare da sojin kasar Chadi yayin shirin gudanar da atasaye a garin Mao. 22/2/2015. REUTERS/Emmanuel Braun

Wani rahoton Jaridar Intercept ya bayyana cewa kasar Amurka na ci gaba da kafa barikokin soja a Nahiyar Afirka inda yanzu haka take da 34 dake kumshe da dakaru dubu bakwai daga ciki akwai barikokin soja 5 a Jamhuriyar Nijer.


Amurka ta kara yawan sansanonin sojinta a nahiyar Afrika 05/12/2018 - Daga Salisu Isah Saurare