rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Bakin-haure

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan taron masana game da matsalolin al'umma a Nijar

media
Taron na Jamhuriyar Nijar ya tabo batutuwa kama daga matsalar ruwa, kare muhalli da kuma safarar bakin haure. NBC News/IOM

A Jamhuriyar Nijar dimbin masana kimiyya, da malaman jami’o’i na cikin gida da na ketare har ma da na yankin turai ne ke halartar wani taron kasa da kasa wanda jami’ar Damagaram-Zinder ta shirya don tattaunawa game da batutuwan da suka shafi al’umma, kama daga matsalar ruwa, kare muhalli da kuma safarar bakin haure a wannan zamani. Ga rahoton Ibrahim Malam Chillo daga Damagaram


Rahoto kan taron masana game da matsalolin al'umma a Nijar 11/12/2018 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare