Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Cigabar tattaunawa da Farfesa Isa Marte Hussain dangane da binciken samo maganin Sankarar nono

Wallafawa ranar:

Yayinda Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce yawan masu fama da cutar kansa ko kuma sankara zai rubanya kafin shekara ta 2030, inda adadin zai tashi daga milyan 14 zuwa miliyan 21, kamar dai yadda wani bincike da aka fitar a ranar yaki da cutar ta duniya ke nunawa, a Najeriya masana na cigaba da samun nasara a binciken gano hanyoyin warkar da wannan cuta kamar dai yada zaku ji a cikin shirin ilimi hasken rayuwa tareda Bashir Ibrahim Idris.

Kwayoyin cutar Sankara ko Cancer (DR)
Kwayoyin cutar Sankara ko Cancer (DR) Juan Gaertner/Shutterstock.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.