Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya nemi jin karin bayani daga masana kan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko; daga cikin tambayoyin akwai neman sanin amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen yammacin Afrika, sai kuma 'banbanci tsakanin yaron da aka yi wa shayi yana jariri da kuma wanda aka yi masa bayan ya girma.

Takardar kudin CFA da ake amfani da ita a kasashen yammacin nahiyar Afrika guda 8.
Takardar kudin CFA da ake amfani da ita a kasashen yammacin nahiyar Afrika guda 8. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.