rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Zaben Najeriya Najeriya Kaduna

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Miliyoyin 'yan Najeriya sun gaza karbar katin zabensu na dindindin

media
Ko a baya-bayan nan sai da hukumar zaben Najeriyar ta koka da yawan mutanen da suka gaza karbar katunansu na zabe a sassan kasar. NAN

Dai dai lokacin da ya rage kasa da kwanaki 50 a fara gudanar da manyan zabuka a Najeriya, wasu rahotanni na nuni da cewa har yanzu miliyoyin jama'a a sassan kasar sun gaza amsar katin zabensu na din-din-din. Wannan matsalar dai ta shafi kusan dukkanin Jihohin kasar ciki kuwa har da Kaduna, wadda ke da yawan fiye da mutane dubu dari biyar da ba su karbi katin zaben na su ba.Daga Kadunan ga rahoton wakilinmu Aminu Sani Sadi

 


Miliyoyin 'yan Najeriya sun gaza karbar katin zabensu na dindindin 08/01/2019 - Daga Aminu Sani Sado Saurare