rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rikicin Kasar Libya Libya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Nijar na gargadin matafiya zuwa Libya

media
Wasu daga cikin masu tafiya cin rani a Libya RFI/Bineta Diagne

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta gargadi matafiya zuwa Libya da su yi taka-tsantsan lura da hali na rashin tsaro da ake fama da shi a kasar ta Libya.


A kokarin hukumomin kasar na kawo karshen mace-macen jama’a kan hanyar zuwa Libya yanzu haka wata tawagar ‘yan majalisar dokokin kasar ta Nijar na gudnaar da rangadi a yankin Agadez da ke arewacin kasar domin fadakar da jama’a muhimmincin kauce zuwa kasr ta Libya,Omar Sani daga Agadez ya duba mana labarin.