rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Cocin Katolika a Congo ta ce ta san wanda ya lashe zaben kasar

Daga Abdoulaye Issa

Martin Fayulu da ya zo na biyu a zaben shugabancin kasar Jamhuriyar Demokradiyar Congo, ya ce, zai daukaka kara a kotun fasalta kundin tsarin mulki don kalubalantar sakamakon zaben da ya ayyana Felix Tshisekedi a matsayin wanda ya lashe.

Jam’iyyar Fayulu na ikirarin cewa, dan takarsu ya samu kashi 61 na kuri’un da aka kada sabanin kashi 34.8 da hukumar zaben kasar ta ce, ya samu, in da kuma Tshisekedi ya samu kashi 38.57.

Tuni dai kasashen duniya ke ta mayar da martani game da wanan zabe.

Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa wannan labari dama wasu labaren can daban a cikin shirin mu zagaya Duniya.

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba wanda ya tattaro muhimman labaran mako

Faransa kasa ta farko da ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya harajin

Kasashen Duniya sun soma mayar da martani dangane da rikicin Iran da Amurka

Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai