rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Alkassoum Abdourahman kan yadda kotun ICC ta wanke Laurent Gbagbo da babban na hannun damansa

Daga Azima Bashir Aminu

Kotun hukunta manyan laifuka ta ICC da ke birnin Hague a yau talata ta sallami tsohon shugaban kasar Cote d’Ivoire Laurent Bagbo da kuma wani na hannun damansa mai suna Charles Ble Goude, bayan share tsawon shekaru a tsare bisa zargin tayar rikicin da ya biyo bayan zaben kasar daga 2010-2011, inda alkalumma ke cewa an samu asarar rayukan mutane akalla dubu uku.

Kotun ta dauki matakin ne saboda a cewarta masu shigar da kara sun gaza gabatar da hujjojin da ke tabbatar da cewa mutanen sun aikata laifi. Alkassoum Abdourahman, mai bin diddigin wannan shari’a ce tun daga farko, ga abin da ya ke cewa dangane da wannan hukunci.

Dr Sani Yahaya Janjuna kan barazanar tsaro a kasashen yammacin Afrika

Isa Sanusi Daraktan Amnesty a Najeriya kan yadda kungiyar ta zargi sojin Amurka da kisan fararen hula a Somalia

Bashir Ladan kan yunkurin jagoran 'yan adawa a Kamaru Maurice Kamto na tattaunawa da shugaba Paul Biya

Farfesa Aisha Abdul Ismaila ta Jami’ar Bayero kan matakin gwamnati na fara hukunta iyayen da basu sanya yara a Makaranta ba

Bawa Kaumi shugaban cibiyar al’adu ta hadin giwawar Faransa da Nijar kan makon raya harshen Faransanci

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Dakta Garba Abari shugaban hukumar NOA kan kalubalen da aka fuskanta a zabukan Najeriya

Tattaunawar Abdoulaye Issa da Hajiya Halima Yahaya kan ranar mata ta duniya

Mataimakin magajin garin Abala Boubacar Oumarou kan tashe-tashen hankula akan iyakar Nijar da Mali

Moussa Aksar kan ikirarin rundunar Barkhane na hallaka 'yan ta'adda masu ikirarin jihadi fiye da 600

Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri kan yadda PDP ta yi watsi da sakamakon shugaban kasa a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan tsamin alaka tsakanin Pakistan da Indiya

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Muhammad Kerewa, Ardon Zuru kan kisan da aka yiwa Fulani a karamar hukumar Kajuru ta Kaduna