rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Alhaji Muhammadu Kiruwa Ardon Zuru kan matakin gwamnatin na koma tsarin baya game da yawon kiwo a sassan kasar

Daga Azima Bashir Aminu

Gwamnatin Nigeria ta zartas da komawa tsarin baya da manoma za su rika amfani da hanyoyin da suke bi domin tafiya kiwo daga arewacin kasa zuwa kudanci da nufin kawo karshen sabanin da ake samu tsakanin manoma da makiyaya.

Matakin na biyo bayan bukatar Ministan gona Audu Ogbe a zaman majalisar tattalin arzikin kasar. Ganin yadda wasu jihohin kasar ke cewa basa son ganin kafar makiyaya a jihohin na su, Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin shugaban Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah na kasar Alhaji Muhammadu Kiruwa Ardon Zuru ina mafita.

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata

Naja'atu Muhammad kan rahoton masu sa ido a zaben Najeriya da ya zargi Jam'iyyu da tunzura jama'a

Fitaccen dan adawar Uganda Bobi Wine kan Siyasa da sauran al'amuran Uganda

Malam Nasir Kura na kungiyar Civil Liberty kan taron yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Afirka

Dakta Muhammad Ghali kan bukatun da 'yan awaren Kamaru suka mikawa gwamnati

Dokar kawar da manyan motocin dakon kaya a titunan Lagos, Najeriya ta fara aiki

Yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afirka ta fara aiki

Janar Idris Bello Dambazau kan barazanar 'yan bindiga a arewacin Najeriya

Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato

Barista Aliyu Zaria kan yadda ake jinkirta shari'ar masu garkuwa da mutane a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa sace kashi 66 na kasafin da Najeriya ke warewa fannin Ilimi

Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria kan rikici tsakanin Google da Huawei

Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan kungiyar da ta bukaci kawar da gwamnatin Muhammadu Buhari

Dr. Sulaiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi kan artabun da suka yi da 'yan bindiga cikin dare