rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Tsige alkalan alkalai na Najeriya daga Shugaba Buhar

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa manyan labaren mako da suka shafi Najeriya,Turai,da Duniya baki daya.

Garba Aliyu ya mayar da hankali haka zalika zuwa Congo,kasar da aka rantsar da Etienne Tshisekedi a matsayin shugaban kasar na biyar.

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Birtaniya ta yi watsi da kiran sake kada kuri'ar zabin ficewarta daga EU

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai

Shugabannin kasashe na taron bikin cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na 1

Jami'an tsaron Amurka na bincike kan wanda da ya aika wasikun bam zuwa ga masu adawa da Donald Trump