rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Cutar Lassa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Cutar Lassa na Matsayin annoba a Najeriya

media
Yanzu haka akalla jihohi 20 na Najeriya na fama da annobar cutar ta zazzabin Lassa. barbaric.com

A Najeriya sake barkewar cutar zazzabin Lassa watau Lassa Fever a jihohi 20 na kasar, ya sa cibiyar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa shelar cewa yanzu dai wannan cutar da wasu nau'in beraye ke bazawa, ta kai matsayin annoba a Najeriya inda sauran jihohin kasar su ma ke cikin hadari.Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.


Cutar Lassa na Matsayin annoba a Najeriya 29/01/2019 - Daga Shehu Saulawa Saurare