rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Zaben Najeriya Yola

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tasirin rashin cika alkawarin 'yan siyasar Najeriya a yakin neman zabe

media
Galibin 'yan siyasar Najeriyar ba sa iya cika alkawuran da suka daukarwa jama'a a yakin neman zabe guardian.ng

A lokuta irin wannan na siyasa yan takara kan shiga kauyuka tare da dauka alkawura domin neman kuri'a da nufin idan an zabe su, za su samarwa al'umma ababen more rayuwa. sai dai kuma abin tambaya shi ne ko 'yan siyasar kan cika alkawuran? Daga Yola wakilinmu Ahmad Alhassan ya duba mana wannan batu ga kuma rahoton da ya aiko mana.


Tasirin rashin cika alkawarin 'yan siyasar Najeriya a yakin neman zabe 12/02/2019 - Daga Ahmad Alhassan Saurare