rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Kaduna

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An gano gawarwakin mutane a Kajuru dake Kaduna

media
Yan Sanda a jihar Kaduna REUTERS/Afolabi Sotunde

Gwamnan jihar Kaduna a Najeriya,ya ce yan sanda sun gano gawarwakin mutane 66 da suka hada da yara 22 ,mata 12 da aka hallaka a yankin Kajuru dake jihar ta Kaduna.


Wannan dai na zuwa ne ana gobe assabarĀ  al'umar kasar kimanin milyan 84 dake da rijistar katin zabeĀ  za su halarci ruhunan zaben Shugaban kasa,bangaren gwamnati,ta sanar da girke kusan yan sanda dubu 300 da zasu mayar da hankali don tabbatar da tsaro a sassan kasar, duk da cewa ana fargabar tarzoma a wasu yankunan kasar kamar dai yadda rahotanni ke nuni.