rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Sokoto

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan bindiga sun kai farmaki tare da hallaka mutane a Sokoto

media
A tashin farko dai akalla mutane 16 aka yi jana'izarsu a yau News Agency of Nigeria (NAN)

A Najeriya wasu mahara a yankin gabashin Sokoto sun kai hari a kauyen Dalijam na gundumar Gandi ta karamar hukumar Raba tare da kashe akalla mutane 16.Hukumomi a jihar Sokoto dai sun tabbatar da harin inda gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambawal ya kai wa al'ummar yankin ziyarar gaisuwar taaziyya. Faruk Mohammad Yabo na dauke da karin bayani.


'Yan bindiga sun kai farmaki tare da hallaka mutane a Sokoto 26/02/2019 - Daga Faruk Yabo Saurare