rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya BOKO HARAM Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan gudun hijira a Rann na korafin karancin tsaro bayan komawa gida

media
Wani sansanin 'yan gudun hijira a yankin arewa maso gabashin Najeriya REUTERS/Albert Gonzalez Farran

Kimanin ‘yan gudun hijira duba 40 da su ka fara komawa gida Rann hedkwatar karamar hukumar Kalabalge bayan hare-haren mayakan Boko Haram ya tilasta musu tserewa zuwa kasar Kamaru ke bayyana damuwa na rashin tsaro saboda kusancin da su ke da shi da sansanonin Boko Haram. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.


'Yan gudun hijira a Rann na korafin karancin tsaro bayan komawa gida 28/02/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare