Isa ga babban shafi
Sahel

Kawo karshen ta'addanci a yankin Sahel

A jiya juma’a ne aka kawo karshen atisayin da ya hada rundunonin kasashe 33 hade da na Turai da Amurka a yankin Kamboinssin na kasar Burkina Faso.Atisayin da zai taimakawa dakaraun kasashen Sahel samun horo da ya dace a yakin da yan ta’adda.

Kasashen yankin Sahel
Kasashen yankin Sahel JayCoop/CC BY-SA 4.0
Talla

Akalla sojoji 2000 ne suka kasance a wannan yanki, kama daga Nijar,Burkina Faso ,Morocco, Mali, shirin na Flintlock da Amurka ta samar da shi tun a shekara na 2005,Flintlock na a matsayin wani wurin bayar da horo zuwa rundononin kasashe wajen yaki da ta’addanci a yankunan su.

Atisayin dake zuwa a wani lokaci da rahotanni ke nuni cewa sama da makarantu 2000 suka kasance a rufe kama daga shekara ta 2017 sabili da matsallar tsaro, musaman kasancewar mayakan jihadi dake barrazana zuwa kasashen Burkina faso,Mali da Nijar,kasashe uku dake yankin Sahel.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.