rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Matan yankin arewa maso gabashin Najeriya na kokawa da matsin rayuwa

media
Mata a sassan duniya na gudanar da bikin ranarsu a kowacce 8 ga watan Maris Feisal Omar/Reuters

Ranar 8 ga watan Maris na kowace shekara, rana ce da majalisar dinkin duniya ta ware don bikin ranar mata ta duniya da nufin nazartar ci gaba ko akasin haka da nufin tabbatar da cewa mata na samun hakkokinsu tare da ba su gurabe kamar yadda ake bai wa takwarorinsu maza.Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya duba halin da mata ke ciki a shiyar Arewa maso gabashin Nigeria da ke fama da rikicin Boko Haram kuma ga rahoton da ya hada mana.


Matan yankin arewa maso gabashin Najeriya na kokawa da matsin rayuwa 08/03/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare