rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Chadi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan tawayen Chadi kusan 400 sun mika kai ga mahukuntan kasar

media
Tuni dai al'ummar Chadi suka yi maraba da matakin 'yan tawayen don tabbatar da wanzajjen zaman lafiya a kasar UN Photo/Sylvain Liechti

‘Yan tawayen kasar Chadi sama da 400 ne suka ajiye makamansu tare da mika kansu ga mahukuntan kasar ta Chadi. Wannan ‘yan tawaye dai kamar yadda ministan tsaron kasar ta Chadi Janar Daoud Yaya Brahim ya sanar, sun dawo kasar ne daga Libya. Daga birnin N’Djamena ga rahoton da wakilinmu Mustapha Tijjani Mahdi ya aiko mana.


'Yan tawayen Chadi kusan 400 sun mika kai ga mahukuntan kasar 11/03/2019 - Daga Tidjani Moustapha Mahdi Saurare