rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Bakin-haure ‘Yan gudun Hijira

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar na shirin samar da dokar tallafawa 'yan ciranin da ke ratsa kasar

media
Yanzu haka dai kungiyoyi daban daban galibi masu fafutukar kare hakkin dan adam na cikin taron don tabbatar da walwalar bakin haure NBC News/IOM

Hukumar kare hakkin dan Adam ta Nijar CNDH na gudanar da wani taro a Maradi da ya hada kungiyoyi daban-daban don gabatar da wani kundi na taimakawa yan gudun hijira ko bakin haure da ke ratsa kasar ta Nijar akan dokokin Zirga zirga. Sai dai kungiyoyi masu zaman kansu na kokawa da yadda ake takurawa mutanen da ke son ratsa wannan kasa don zuwa kasashen waje alhali akwai dokoki na kasa da kasa da suka basu wannan yanci, Salisu Isa da rahoto


Nijar na shirin samar da dokar tallafawa 'yan ciranin da ke ratsa kasar 12/03/2019 - Daga Salisu Isah Saurare