rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Malam Sani Rufa'i kan dambarwar siyasar Algeria bayan matakin Bouteflika na dage zaben kasar

Daga Azima Bashir Aminu

A yau Juma'a dubun dubatar jama'a ne, suka sake gudanar da zanga zanga a birnin Algies na kasar Aljeriya, irinta ta farko tun bayan matakin da shugaban kasar Abduláziz Bouteflika ya dauka na daga ranar gudanar da zaben shugabancin kasar da aka shirya yi a ranar 28 ga watan Afrilun gobe.

To domin jin yadda manazarta siyasar kasar ke kallon rikicin, da kuma irin tasirin da zai iya yi ga kasashe makwabtan kasar na larabawa Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Malam Sani Rufai, mai sharhi kan siyasar duniya, daga birnin Zinder na jahar Dmagaram a jamhuriyar Nijer ga kuma abinda yake cewa.

Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata

Naja'atu Muhammad kan rahoton masu sa ido a zaben Najeriya da ya zargi Jam'iyyu da tunzura jama'a

Fitaccen dan adawar Uganda Bobi Wine kan Siyasa da sauran al'amuran Uganda

Malam Nasir Kura na kungiyar Civil Liberty kan taron yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Afirka

Dakta Muhammad Ghali kan bukatun da 'yan awaren Kamaru suka mikawa gwamnati

Dokar kawar da manyan motocin dakon kaya a titunan Lagos, Najeriya ta fara aiki

Yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afirka ta fara aiki

Janar Idris Bello Dambazau kan barazanar 'yan bindiga a arewacin Najeriya

Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato

Barista Aliyu Zaria kan yadda ake jinkirta shari'ar masu garkuwa da mutane a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa sace kashi 66 na kasafin da Najeriya ke warewa fannin Ilimi

Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria kan rikici tsakanin Google da Huawei

Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan kungiyar da ta bukaci kawar da gwamnatin Muhammadu Buhari