rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Cutar Sida Najeriya Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Matan da ke dauke da cutar HIV AIDS sun yi barazanar yada ta a Najeriya

media
A cewar matan matukar gwamnatin Najeriyar ba ta dauki matakan basu kulawa ba, babu shakka za su ci gaba da yada cutar ta Sida ga jama'ar kasar PIUS UTOMI EKPEI / AFP

Yayinda mahukunta a Najeriya su ka ce kasar ta koma matsayi ta hudu a tsakanin kasashen duniya da su ka fi yawan masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV/AIDs wasu mata da ke dauke da cutar a Maiduguri sun yi barazanar ci gaba da yada ta saboda yadda su ke zargin an yi watsi da su ba a taimaka musu. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.                     


Matan da ke dauke da cutar HIV AIDS sun yi barazanar yada ta a Najeriya 15/03/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare