rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Jos

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan tasirin harshen Faransanci a kasashe rainon Ingila

media
Yanzu haka dai ana ci gaba da bukukuwan makon Faransanci a kasashe daban-daban na duniya ciki har da wadanda Faransa ba ta mulka ba KAREN MINASYAN / AFP

Dai dai lokacin da kassahe renon Faransa ke bikin makon harshen Faransanci a sassan duniya, a Najeriya dubun dubatar dalibai ne yanzu haka suka himmatu wajen koyon wannan harshe la'akari da muhimmancin yanzu a duniya. Hakan ya sanya Wakilinmu Muhammad Tasi'u Zakari ziyartar sashen koyar da harshen na Faransanci a jami'ar Jos da ke jihar Plateau ga kuma rahoton da ya hada mana.

 


Rahoto kan tasirin harshen Faransanci a kasashe rainon Ingila 19/03/2019 - Daga Muhammad Tasiu Zakari Saurare