rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Nijar Tafkin Chadi BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dokar haramta kamun kifi a Tafkin Chadi na nan daram - Sojin Najeriya

media
Babban Hafson Sojin Najeriya Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai Solacebase

Kimanin watanni biyu da hukumomi a jamhuriyar Nijar suka sanar da bude bangaren su na tafkin Chadi, rundunar Sojin Najeriya ta sake jaddada cewa dokar hana kamun kifi a bangren tafkin a Tarayyar Najeriya na nan daram. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.


Dokar haramta kamun kifi a Tafkin Chadi na nan daram - Sojin Najeriya 20/03/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare