rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Harshen Faransanci na fuskantar koma-baya a Nijar

media
Wani Dalibi a Jamhuriyyar Nijar Rosie Collyer

A ci gaba da rahotannin da muke kawo muku kan makon Faransanci da ke ci gaba da gudana, Yau za mu duba koma bayan da harshen ke fuskanta a kasar Niger duk da ya ke shi ne harshen da ake amfani da shi a hukumar kasar. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto.