Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Nouhou Abdou Magaji kan rikicin siyasar Algeria

Wallafawa ranar:

A Algeria, bayan share makonni da dama ana gudanar da tarzomar neman shugaba Abdelaziz Bouteflika ya sauka daga karagar mulki, a jiya talata babban kwamandan askarawan kasar Janar Ahmed Gaid Salah ya bukaci a yi amfani da ayar doka mai lamba 102 ta kundin tsarin mulki, domin bayyana shugaban a matsayin wanda ba zai iya cigaba da mulki ba saboda rashin lafiya.A game da wannan mataki ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Nouhou Abdou Magaji Birnin Konni, masanin siyasar kasar ta Algeria.

Wasu daga cikin dubban 'yan Algeria da ke zanga-zangar adawa da tazarcen shugaban kasar AbdelAziz Bouteflika.
Wasu daga cikin dubban 'yan Algeria da ke zanga-zangar adawa da tazarcen shugaban kasar AbdelAziz Bouteflika. Reuters/Zohra Bensemra
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.