Taron kawo karshen ta'addanci a Afrika
Yaki da halasta kuddaden haram, da kuma daukar nauyin ayukan ta’áddanci da ke ci gaba da wahalar da kasashe da dama a yankunan dake amfani da kuddaden bai daya na Cfa ne, babban makasudin zaman taron ministocin kudin kasashen yankin da aka fara a jiya alhamis a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijer,zai taimaka don kawo karshen lamarin.
Wallafawa ranar:
Manazarta dake halartar wannan taro a Nijar sun bayyana cewa,mudin Shugabanin kasashen yankin suka kasa samar da hanyoyin da suka dace wajen dakile kwarrarar mayakan jihadi dake samun goyan bayan wasu manyan kasashen Duniya,
Rahoton daga masana zai taimaka zuwa kasashen Afrika don tanttance wasu daga cikin manufofin da za su taimaka cikin dan karamin lokacin don kawo karshen haka a yankin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu