rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya BOKO HARAM Gombe

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An yi bikin damka tubabbun 'yan Boko Haram ga danginsu a Gombe

media
Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne REUTERS/Ahmed Kingimi

A Gomben Najeriya cibiya ta musamman da ke tsarkake halaye da tsatsauran ra'ayin mayakan Boko Haram da su ka yi nadama tare da mika wuya, ta yi bukin damka wadanda ta yaye ga iyaye da sauran dangi domin cigaba da rayuwa a cikin al'umma. Daga Gombe ga rahoton Shehu Saulawa.


An yi bikin damka tubabbun 'yan Boko Haram ga danginsu a Gombe 09/04/2019 - Daga Shehu Saulawa Saurare