rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Omar El Beshir ya sauka bayan boren masu zanga-zanga da sojojin

Daga Abdoulaye Issa

Bayan share lokaci al'umar kasar Sudan na gudanar da zanga-zangar nuna kyamar Shugaba Omar El Beshir da ya share shekaru 30 ya na shugabantar kasar,sojojin kasar sun kifar da Gwamnatin El Bashir dake tsare yanzu haka.

Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin manyan labaren mako  a cikin shirin Duniyar mu a yau.

 

 

Kasashen Duniya sun soma mayar da martani dangane da rikicin Iran da Amurka

Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Birtaniya ta yi watsi da kiran sake kada kuri'ar zabin ficewarta daga EU

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai