rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Najeriya ta samar da wani sabon tsarin alkinta gas yayin hakar man fetur

media
Karamin ministan Man fetur a Najeriya Dr Emmanuel Ibe Kachikwu AFP PHOTO / STRINGER

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani sabon tsarin tattali, ingantawa da kuma rage asarar iskar gas da ake yi yayin hakan man fetur. Wannan sabon tsari zai inganta tattalin arziki,samar da aikin yi da kuma rage gurbatar muhalli wanda ya zama babbar barazana ga duniya baki daya. Ana kuma sa ran mutane masu yawan gaske za su samu aikin yi daga wannan sabon dabarun kimiyya da kusan Najeriya ce kasar farko da zata fara a duniya.Wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar na dauke da rahoto.


Najeriya ta samar da wani sabon tsarin alkinta gas yayin hakar man fetur 16/04/2019 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare