rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Mutuwar wasu matasa a lokacin tsere a Nijar

Daga Abdoulaye Issa

Shirin namu na yau zai dubo wasu daga cikin matsalloli dake hana ruwa gudu musaman bangaren guje-guje,wanda hakan ke kai ga rasa rayuka,kamar dai yada a ka fuskanci haka a Jamhuriyar Nijar a lokacin jarabawa ta daukar matasa a ayukan Kwastam a wasu biranen kasar .

Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a duniyar wasanni daga Jamhuriyar Nijar.

Tsaffin 'yan wasan nahiyar Afrika sun yi wasa don karrama gwamnan jihar Legas

Najeriya: Fannin wasanni zai bada gagarumar gudunmawa ga tattalin arziki

Kasashen Afrika sun kammala wasannin neman cancantar zuwa gasar AFCON

Fifa na nazarin yiyuwar kara yawan kasashen da ke shiga gasar kofin duniya

Yadda rauni ke dakile yunkurin ‘yan wasa na kafa tarihi a duniyar kwallo