rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Batun sake gina Notre Dame dake Paris a Faransa

Daga Abdoulaye Issa

Cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyju ya mayar da hankali zuwa batun sake gina cocin Notre Dame dake Paris bayan da gobara ta lakume wani bangaren mujami'ar.

Gwamnatin Faransa na ci gaba da samu  goyan baya daga yan kasar dama kasashen waje don ganin an sake gina wannan wuri mai dauke da tarihi tsahon shekaru856.

Kasashen Duniya sun soma mayar da martani dangane da rikicin Iran da Amurka

Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Birtaniya ta yi watsi da kiran sake kada kuri'ar zabin ficewarta daga EU

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai