rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tarihin Afrika
rss itunes

Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.

Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan  bata samu ba ,bayan da manyan kasashen  Duniya suka juya masa baya.

Sai ku biyo mu