rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Kano

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shirin bunkasa noman rani a jihar Kano da Ke Najeriya

media
Nigeria-Madatsar ruwan Bakalori a jihar Sokoto RFIHAUSA/Faruk Yabo

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wani bincike da zai lakume makudan kudade domin kawar da wasu sinadarai na kanwa da gishiri da ke barazana ga gonakin noman rani a Jihar Kano da ke arewacin Kasar.

Aikin binciken ya biyo bayan korafe-korafen da manoma ke yi dangane da illar wadannan sanadarai ga amfanin gona, wanda suka ce al’amarin ya tasamma zama barazana ga yunkurin samar da wadataccen abinci a kasar.

Wakilinmu na Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko mana rahoto a game da wannan shiri.