rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Kasuwanci
rss itunes

Hada-Hadar kasuwanci cikin azumi a Nijar da Najeriya

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin kasuwanci Ahmed Abba ya mayar da hankali zuwa batun kasuwanci a cikin watan azumi a Najeriya da Nijar ,da kuma tsokacin da jama'a ke yi na cewa jami'an kwastam na galazawa mutanen arewacin Najeriya kamar dai yada zaku ji a a cikin shirin.

Yadda gobarar kasuwar wayayoyin salalu a Maiduguri ta shafi tattalin arzikin matasa

Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta gindaya sharruda kafin bude kan iyakokin ta

Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

Matakin na Najeriya na haramta sayarwa masu shigar da abinci takaddar kudi ta Dala

Kasashen yammacin Afirka sun amince da ECO a matsayin kudin bai - daya