rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Mali Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shawarar kawo karshen yakin Mali daga International Crisis

media
Kan iyakar Mauritania da Mali AFP/THOMAS SAMSON

Kungiyar ‘International Crisis Group’ ta bukaci gwamnatin Mali da ta shiga tattaunawa da kungiyoyin yan ta’addan da take yakar su domin kawo karshen tashin hankalin da ake samu a kasar.


Kungiyar tace duk da yake batun tattaunawa da yan ta’adda wani al’amari ne mai wahala, amma kuma daukar matakan da zasu kare lafiyar jama’a na da matukar muhimmanci.

Bashir Ibrahim Idris ya mayar vda hankali zuwa wannan labari.

Shawarar kawo karshen yakin Mali daga International Crisis 29/05/2019 Saurare