rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Zaben Najeriya Sharhin Zaben Najeriya APC

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sabon gwamnan Yobe ya auri 'yar tsohon gwamna Gaidam

media
Mai Mala Buni, gwamnan Yobe, a tarayyar Najeriya Daily Trsut

Sabon gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya auri ‘yar tsohon gwamnan jihar da Ibrahim Gaidam, kwana daya bayan rantsar da shi a matsayin gwmanan jihar.


A tsakiyar ranar jiya alhamis ne aka yi bikin daurin auren sabon gwamna Mai Mala Buni da amarya Adama Ibrahim Gaidam a garin Damataru fadar gwamnatin jihar ta Yobe.

Auren na sabon gwamnan, kwana daya bayan rantsar da shi ya zo wa mutane da mamaki, musamman lura da cewa ya auri ‘yar wanda ya gabace shi ne mukami na gwamna.