Isa ga babban shafi
Afrika

Gwamnatin Angola ta amince a sake jana'izar Jonas Savimbi

Tsohon madugun yan tawayen Angola Jonas Savimbi da ya mutu a fagen daga a shekara ta 2002,Gwamantin kasar bayan share dogon lokaci ana tattaunawa da tsofin mayakan kungiyar yan tawayen UNITA ta amince a sake gudanar da jana’izar sa a hukumance a garin sa dake Lopitanga kamar dai yada marigayin Jonas Savimbi ya bukaci a yi masa.

Akwatin dake dauke da sauren Tsohon madugun yan tawayen Unita  Jonas Savimbi
Akwatin dake dauke da sauren Tsohon madugun yan tawayen Unita Jonas Savimbi RFI/Neidy Ribeiro
Talla

Tsohon madugun yan tawyen kasar ta Unita Jonas Savimbi ya shugabancin rundunar yan tawayen kasar da ta share dogon lokaci ta fafatawa da mayakan gwamnatin kasar, Savimbi da aka kashe a ranar 22 ga wata fabrairu shekarar 2002 ya shugabanci yan tawye da yawan su ya kai mayaka dubu 30.

An cimma sulhu tsakanin kungiyar yan tawaye ta Unita da Gwamnatin kasar Angola,bayan share dogon lokaci ana gwabza fada da ya hadasa mutuwar mutane da dama.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.