rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dakta Muhammad Ghali kan bukatun da 'yan awaren Kamaru suka mikawa gwamnati

Daga Nura Ado Suleiman

‘Yan aware a kasar Kamaru sun gabatar da jerin wasu bukatu kafin su amince su zauna a kujerar sulhu da Gwamnatin kasar domin a kawo karshen tarzoma da rasa rayuka da ake samu a yankunan da ake Magana da turancin Ingilishi.

Bukatun sun hada da sakin jagoran fafutukansu Maurice Kamto da wasu mukarrabansa dake tsare tun watan daya na wannan shekaran, da kuma kiran ‘yan awaren da suna ‘yan kasar Ambazonia.

Kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Mohammed Ghali na jami’ar Marwa dake Kamaru kan ko sulhun zai yiwu kuwa.

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata

Naja'atu Muhammad kan rahoton masu sa ido a zaben Najeriya da ya zargi Jam'iyyu da tunzura jama'a

Fitaccen dan adawar Uganda Bobi Wine kan Siyasa da sauran al'amuran Uganda

Malam Nasir Kura na kungiyar Civil Liberty kan taron yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Afirka

Dokar kawar da manyan motocin dakon kaya a titunan Lagos, Najeriya ta fara aiki

Yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afirka ta fara aiki

Janar Idris Bello Dambazau kan barazanar 'yan bindiga a arewacin Najeriya

Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato

Barista Aliyu Zaria kan yadda ake jinkirta shari'ar masu garkuwa da mutane a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa sace kashi 66 na kasafin da Najeriya ke warewa fannin Ilimi

Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria kan rikici tsakanin Google da Huawei

Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan kungiyar da ta bukaci kawar da gwamnatin Muhammadu Buhari

Dr. Sulaiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi kan artabun da suka yi da 'yan bindiga cikin dare