Sabbin alkaluma da Bankin Duniya ya fitar, na nuni da cewa adadin matalauta a Najeriya ya haura mutane milyan 91.A cewar rahoton, a cikin shekara daya kacal, an samu karuwar matalauta kusan milyan 6 a kasar.Abdoulkarim Ibrahim ya tuntubi Kasimu Garba Kurfi, masanin tattalin arziki a kasar, wanda da farko ya nemi sanin ko yaya ake gane matalauci karkashin alkalumman na Bankin Duniya.
Talla
INVITE-NIGERIA-POVERTY-KURFI-2019-06-06
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu