rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Al'adu Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An fara taro kan matsalar auren gaggawa a Nijar

media
Shugaban Nijar,Mahamadou Issoufou RFI

Sakamakon kamarin auren gaugawa dake haddasa matsaloli ga lafiyar
yara mata, an bude wani taro a Maradi da zai duba hanyoyin shawo
kan wannan matsala da Niger ta zama ta farko a Duniya wajen auren gaugawa.
 

Daga Maradi, a Jamhuriyar Nijar, ga rahoton Salisu Isa.