rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Benin

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Halin da Benin ke ciki bayan tashin rikin Savè da Tchaourou

media
Wasu jami'an tsaron Jamhuriyar Benin yayin sintiri a birnin Cotonou. AFP / Yanick Folly

Al’ummar garuruwan Save da Tchaourou a wannan Juma’a sun tsinci kansu cikin zaman zulumi, bayan da lamura suka ci gaba da yamutsewa a wasu yankunan biranen da ke Jamhuriyar Benin, bayan shafe kwanaki ana gwabza fada tsakanin 'yan tauri magoya bayan tsohon Shugaban kasar Boni Yayi da kuma jami'an tsaro.

Rikicin dai ya samo asali ne daga yadda magoya bayan tsohon shugaban kasar Boni Yayi suka yi kokarin tilastawa jami'an tsaro janye daurin talalar da ake yiwa tsohon shugaban.

Abdullahi Isa ya hada mana rahoto dangane da halin da ake ciki.


Halin da Benin ke ciki bayan tashin rikin Savè da Tchaourou 14/06/2019 - Daga Abdoulaye Issa Saurare