rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Rawar da mata ke akawa a Duniyar Kwallon kafa

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin Duniyar wasanni,mun samu tattaunawa da wasu mata dake sha'awar kwallon kafa,mutanen da suka bamu nasu sani dangane da gasar cin kofin Duniya ta kwallon kafa dake gudana a Faransa yanzu haka.

A cikin shirin mun nemi ji ta bakin Abdoulaye Hassane da ya taba rike mukamin shugabancin hukumar kokowa a Nijar ,wanda ya mana nazari a kai.

Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuce

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya

Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a Najeriya

Martanin NFF bayan rashin nasarar Super Eagles ta samun tikitin gasar CHAN

An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFA