rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya BOKO HARAM Maiduguri

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 30 a Konduga

media
Wata Motar jami'an tsaro da ta kwashe gawarwakin da harin ya hallaka REUTERS/Ahmed Kingimi

Kimanin mutane sama da 30 hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno ta tabbatar da mutuwarsu yayinda wasu 42 kuma sun jikkata bayan hare-haren kunar bakin waken da ake zargin kungiyar Boko Haram da kai wa Konduga mai nisan kilomita 25 daga Maiduguri.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya ziyarci garin na konduga  ga kuma rahoton daya hada mana.


Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 30 a Konduga 17/06/2019 - Daga Bilyaminu Yusuf Saurare