rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Daga Nura Ado Suleiman

A ranar Litinin Allah ya karbi ran tsohon shugaban kasar Masar Mohammed Morsi a wani Asibiti da ke birnin Cairo.

Tsohon shugaban ya fadi ne a cikin kotu, a dai dai lokacin da ake yi masa shari’a.

Ganau sun bayyana cewa saida Morsi, 67 yayi ta magana na mintoci 20 gaban alkalin kafin faduwar da yayi.

Morsi ne zababben shugaban Masar na farko wanda ya shekara daya yana jagorancin kasar, kafin soja da karfin tsiya su kawar dashi.

Dangane da rashin shugaban, da kuma yadda mutuwarsa za ta shafi mulki, da ma siyasar Masar Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr Tukur Abdulkadir na Jami’ar Jihar Kaduna a Najeriya.

Ahmad Tijjani Lawal kan yarjejeniyar kafa gwamnatin rikon kwarya a Sudan

Jakadan Najeriya a Nijar Ambasada Attahiru Halilu game da alakar kasashen biyu

Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello kan rashin yiwa miliyoyin yara rigakafin cutuka

Dr Yakubu Haruna Ja'e kan sabuwar wasikar Obasanjo ga shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

Sakataren kungiyar Miyatti Allah kan kisan 'yar shugaban kungiyar Yarbawa ta Afenifere

Dr Abbati Bako kan matsin lambar da Buhari yake sha dangane da nada sabbin ministoci

Dr Dauda Muhammed Kontagora kan rahoton Oxfam da ya nuna tsananin rashin daidaito a kasashen yammacin Afrika

Ambasada Mustapha Sulaiman:Dalilan Najeriya na amincewa da yarjejeniyar kasuwancin Afrika ta bai-daya

Majalisar Dinkin Duniya za ta tallafa wa yanki Sahel a bangaren tsaro

Dr Bashir Nuhu Mabai kan kan yadda Iran ta wuce ka'idar da aka gindaya mata na samar da makamashin Uranium

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan yadda al'ummar Anambra ta yiwa Fulani makiyaya korar kare

Dr Kasimu Garba Kurfi, kan kasuwancin bai daya na kasashen Afirka

Isa Sunusi Manajan yada labaran Amnesty kan rahoton kungiyat da ya zargi Jami'an tsaro kan gallazawa jama'a

Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata