rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Kasar dake da karfin tattalin arziki a Duniya dama Afrika

Daga Abdoulaye Issa

A cikin wannan shirin, zaku ji kasar da ke kan gaba a tattalin arziki a duniya da ma Afirka, a wannan shekarar ta 2019.

Banda haka Mickael Kuduson ya duba tambaya da ta shafi kasar Libya.

Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankali

Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin China

Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya

Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin Duniya

Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka