rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Isa Sunusi Manajan yada labaran Amnesty kan rahoton kungiyat da ya zargi Jami'an tsaro kan gallazawa jama'a

Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta yi zargin cewar har yanzu jami’an tsaro na gallazawa jama’a da kuma cin zarafin su ta hanyoyi daban daban.

Wata sanarwa da kungiyar ta fitar ya bayyana cewar da dama daga cikin irin wadannan mutane da aka ci zarafin su basa samun taimakon da ya dace koda sun kai kara a wajen shugabannin jami’an tsaron da kuma kotuna.

Daraktan kungiyar a Najeriya, Osai Ojigho ta ce duk da dokar kasar na haramta azabtar da mutane da kuma kafa kwamitin sake fasalin rundunar SARS, har yanzu ana samun matsalar.

Dangane da wannan rahoto, mun tattauna da Isa Sanusi, Manajan yada labaran, kungiyar kuma ga abinda yake cewa game da rahotan.

Zantawa da Mr Dan Manjang kwamishinan yada labaran Plateau kan harin da ya kashe Soji 2

Sarkin Hausawan Legas kan dokar haramta hayar babura na Okada da Keke Napep

Alhaji Shehu Ashaka kan wasikar da dattawan arewa suka rubutawa Buhari dangane da tsaro

Dakta Musa Mohammed Maitakobi, shugaban masu motocin sufurin Najeriya kan umurnin shugaban 'yan sanda

Farfesa Muntaka Usman game da umarnin Kotu na daina biyan tsaffin Gwamnoni Fansho

Alhaji Abubakar Mairamri tsohon Kwamishinan 'yan sanda kan umurnin Muhammadu Buhari na kawo karshen matsalolin tsaro a Najeriya

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar